Al’ada ta fara a tsakiyar aji? Kada ki firgita — akwai zaɓuɓɓuka! 🩸✨ Ko ki na ƙungiyar tampon, pad, ko kofin al’ada, sanin zaɓin ki yana sa ki ci gaba da iko — komai yanayin da kika sami kanka! 💪 Domin idan kika san zaɓin ki, zaki iya yanke shawara mafi kyau dominki. 🔴 #ShirinaAl’ada #LafiyanMata #SanZaɓinki #KaryaKunya
